
Wadannan Hotunan Al-Hikma ne Kafin Alaka Da ‘Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su
Al-Hikima dai ya fara caccakar ‘yan Fim ne inda yake cewa kada ‘yan siyasa su yadda dasu wajan tallatasu.
Yace ”Yañ Fim Sùn Gama Tatikè Yahayà Beĺlo Da Sunan Tallata Shi Ya Zama Shugaban Kasa, Sai Gashi Sun Gudu Sun Baŕ Shì Da Hukumar EFCC”
Tuni dai wasu ‘yan Fim suka fara mayar masa da martani.