
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da dalibai a kasar Saint Lucia inda yaje ziyarar aiki.
Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.
Shugaba Tinubu ya bayyanawa daliban cewa, Ilimi shine babban makaminsu inda ya horesu da da’a da kuma karfin gwiwa.