Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Iya Karshen Rashin Kunyane mutum yace baya neman komai wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Digital Imam

Malamin Addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, iya karshen rashin kunyane mutum yace baya neman komai wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malam Yace ba da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Musuluncìn mutum baya cika.

Yace kuma idan mutum ya isa yace Ashhadu An la’ilaha Ilallah ba tare da cewa, Ashhadu anna Muhammadu Rasulullah ba, yace musuluncinsa bai cika ba.

Karanta Wannan  Bayan da suka ta yi yawa, Ministan Abuja, Nyesom Wike yace baya dana sanin Sakawa babban dakin Taron Najeriya sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *