
A yain auren da shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara yawa matasa 8 ciki hadda ‘ya’yan Marigayi abokinsa.
An ga wani Bidiyo inda matarsa, A’isha Humaira ta je su dauki hoto, saidai ya rika shareta, kamar yanda wasu suka fassara, ya rika mata yake
Daga baya dai ta wuce inda lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Da yawa sun ce basu ji dadin ganin hakan ba.



