Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya, an yi kokarin tseratar dashi amma abu ya faskara

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan Bidiyon ya nuna yanda wani ruwa me karfi ya tafi da sojan Najeriya yayin da ya je tsallaka wata kwata.

Da alama dai an kammala ruwan sama ne ruwan na gudu sosai shi kuma ya je tsallakawa, saidai bai samu nasarar tsallakawar ba inda ruwan ya tafi dashi.

Mutanen dake wajan sun yi yunkurin tseratar dashi amma abu ya faskara.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Zamu Tùbè kayan mu, mu yi Tumbur mu nuna komai mu yi zànga-zànga tsyrara idan ba a daina rushe mana gidaje ba>>Inji Matan Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *