Tuesday, February 3
Shadow

Ina son kudi sosai, duk wanda yace maka baya son kudi danbanzan makaryaci ne>>Inji Wike

Ministan babban Birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa, yana da son kudi.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar Channels TV inda yace duk wanda yace maka baya son kudi to makaryaci ne.

Wike ya bayyana cewa, babu abinda mutum zai yi ba tare da neman kudi ba a wannan zamani dan haka suna da matukar muhimmanci a rayuwar dan adam.

Wike yace ya taso gidan rufin Asiri ba zai ce masu kudi bane su sosai.

Karanta Wannan  Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Karɓi Bakuncin Tsohon Shugaban Hukumar Yaƙi Da Cin Hanci (EFCC), Malam Abdulrasheed Bawa A Masaukinsa Dake Birnin London

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *