
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya saka jirgin samansa, Boeing 737-700 Business Jet (BBJ) a kasuwa zai sayar a kasar Switzerland.
Hakan na zuwane bayan da shugaban ya sayi sabon jirgin sama me suna Airbus A330
A shekarar 2005 ne dai tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya sayi Jirgin saman.
Kuma jirginne duka sauran shuwagabannin Najeriya da suka zo bayan Obasanjo suke amfani dashi.