
‘Yan PDP na jihar Gombe sun koma jam’iyyar ADC.
Hakanan sun bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar zasu zaba a zaben 2027 inda har suka kai masa ziyara.
Atiku ya bayyana jin dadinsa da hakan inda yace zai yaki magudin zabe a shekarar 2027.