
Munirat Abdulsalam ta fara yiwa Kirista tonon Silili inda tace har yanzu bata gane speaking in tongues ba.
Munirat tace zasu je coci sai ta ji anata wasu dalasimai wanda basu da ma’ana.
Tace wai sai ace Holy Spirit ne ya shigi mutum.
Tace taje cocin amma ita bata ji ya shigeta ba.
Munirat ta yi wannan maganane bayan da wani yace mata ta koma Kirista.
Ta sake yin gargadin cewa, idan basu daina ba zata ci gaba da yi musu tonon silili.