Wednesday, April 8
Shadow

Bani da alaka ta kusa ko ta Nesa da Abacha, Makiyana ne masu son bata min suna suke hadani dashi>>Inji Peter Obi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shakerar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, masu hadashi da tsohon shugaban kasa, Marigayi Janar Sani Abacha makiyansa ne.

Peter Obi yace bashi da wata alaka da Abacha.

Yace haduwar da suka yi da Abacha, sun jene a kungiyance a matsayin ‘yan kasuwa masu shigo da kaya daga wajen Najeriya.

Yace amma ba harkar siyasa ce ta hadashi da Abacha ba.

Yace masu yada cewa, yana da alaka da Abacha suna da wata manufa da suke son cimmawa.

Karanta Wannan  AIKIN LADA: Yadda Wani Bawan Allah Ya Zube Ruwan Leda (Pure Water) A Gefen Titin Area 11 Dake Abuja Saboda Masu Bukata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *