Kalli Bidiyon: Wallahi ‘yan Tijjaniyya Kafurai ne har sai sun tuba sun daina abinda suke>>Inji Sheikh Lawal Triumph
by Bashir Ahmed
Malamin addinin Islama na jihar Kano, Sheikh Lawal Triumph ya ce Wallahi ‘yan Tijjaniyya Kafurai ne har sai sun tuba sun daina abinda suke yi.
Ya bayyana hakane a wani sabon wa’azinsa.
Yace amma ko da ‘yan Izala sun zauna da ‘yan darika ba wai dan sun yadda da abinda suke ba, yace saboda annabi ma ya zauna da wadanda ma ba musulmai ba.