Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo yanda sojojin Israyla suka budewa Falasdiynawa wuta suka kàshè 22 yayin da suka taru suna karbar Tallafin Abinci

Rahotanni daga Falasdinu na cewa, Sojojin kasar Israela, IDF sun budewa taron Falasdiynawa wuta a yayin da suka taru suke karbar tallafin abinci.

Lamarin yayi sanadiyyar mutuwar mutane akalla mutane 22.

Wakilin majalisar Dinkin Duniya ya bayyanawa Kamfanin dillancin labaran AFP cewa raba kayan tallafi a gaza ya zama tarkon Mutuwa.

Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta tabbatar da faruwar lamarin.

Saidai wata gidauniyar agaji a Gaza tace rahoton bashi da inganci.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Darajar Naira ta karu sosai, Rabon da aga haka tun watanni 10 da suka gabata kenan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *