
Bayan da tauraron Tiktok Gfresh Al-amin da matarsa suka yi kokawa inda har ake cewa Gfresh din ya mari matarsa.
An ga sun sake yin Bidiyo kuma cewa sun shirya.
Saidai a Bidiyon wasu sun lura da cewa, Fuskar matar Gfresh din ta Kumbura.
Inda ake cewa mari ko naushij da ya mata ne.
Amma a martaninsa, Gfresh yace ko budurwarsa be taba duka ba ballantana matarsa.
Rikicinsu dai ya samo Asali ne daga bidiyon Sadiya Haruna da Gfesh din ya wallafa.