
Bidiyon tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a tare da wani dan kasar Venezuela ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
An ga dan kasar Venezuelan nawa musa Mai Sana’a Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa yanda ya kamata.
Wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi.
Lamarin ya jawo zazzafar Mahawara.