
Rahotanni sun bayyana cewa, dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kasar Ingila a kwance a asibiti rai hannun Allah.
Rahotan na zuwa ne jim kadan bayan samun rahoton rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Muna fatan Allah ya jikan Buhari, ya baiwa mamman Daura lafiya.