Thursday, September 10
Shadow

Da Duminsa: Shima Dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kwance a Asibitin kasar Ingila rai hannun Allah

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun bayyana cewa, dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kasar Ingila a kwance a asibiti rai hannun Allah.

Rahotan na zuwa ne jim kadan bayan samun rahoton rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Muna fatan Allah ya jikan Buhari, ya baiwa mamman Daura lafiya.

Karanta Wannan  EFCC Ta gayyaci wani dan kasar Nijar saboda liken kudi da aka yi a wajan bikinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *