
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta lashs kofin Duniya na Kungiyoyi bayan lallasa PSG da ci 3-0.
Da wannan Chelsea ta zama kungiyar kwallon kafa ta farko data lashe duka manyan kofunan kwallon kafa:
- Premier League
- FA Cup
- EFL Cup
- Champions League
- Europa League
- Conference League
- Club World Cup