Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon matasa na murnar rashin Buhari suna cewa ba zasu yafe ba

Wannan Bidiyon yanda matasa ke murnar rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne suna fadar cewa ba zasu yafe ba.

Buhari dai ya rasu a Landan a yau.

Saidai an samu Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga matasa na murnar rasuwarshi.

https://www.tiktok.com/@jabiru8/video/7526616594718412088?_t=ZM-8y0NPTZtdOq&_r=1

Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan halayyar.

Karanta Wannan  Amaryar Rarara Kenan, Malama Sayyada Aisha Humaira A Wajen Liyafar Da Ta Shirya Na Yabon Annabi Muhammad (S.A.W) A Jihar Borno A Jiya Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *