Thursday, February 5
Shadow

Bidiyo: Ko ka yafewa Buhari ko ka zageshi sai Allah ya mai Hisabi akan abinda yayi daidai da inda bai yi daidai ba>>Inji Malam

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Malamin Addinin Islama yayi nasiha kan rasuwar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda yace ko ka yafe mai ko karka yafe mai sai Allah ya masa hisabi akan inda yayi daidai da inda bai yi daidai ba.

Malamin yace akwai yiyuwar Bakin ciki ne ya kashe Buhari dan kuwa duk me son gyara Najeriya da wuya bai mutu da bakin ciki ba.

Yace ko da ‘yar’adua ma Bakin ciki ne ya kasheshi.

https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7526655464617086213?_t=ZM-8y1GyoNbdtF&_r=1

A jiya ne dai aka sanar da rasuwar tsohon shugaban kasar wanda yayi Jinya a Landan.

Karanta Wannan  Tin kamin in hau Mulki akwai Yunwa a Najeriya, dan haka a rika min Adalci bani na kawo yunwa kasarnan ba>>Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *