
Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, Jirgin saman da ya dakko gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taso daga filin jirgin saman kasar.
Ana tsammanin jirgin zai karaso Najeriya ne da misalin karfe 12 na rana.
Sannan za’a yi jana’izar Buhari da misalin karfe 2 na ranar yau.