Rahotanni sun tabbata cewa, Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta iso Najeriya.
Sannan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai karbeta.
Shugaba Tinubu tuni ya sauka a filin jirgin sama na jihar Katsina.