
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ba zasu fasa yin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.
Ya kuma baiwa shugaban kasar shawarar cewa, kada ya dauki kirista a matsayin Mataimaki inda yace ko ya dauki Kirista a matsayin matamaki ba zasu zabeshi ba.
Yace Su Hausawa dake yin Bola Ahmad Tinubu sun fi mishi Yarbawa da basa yinsa.