
Kasar Turkiyya ta gargadi Najeriya game da sabuwar Kungiyar dake ikirarin Jìhàdì a Najeriya me suna Fethullah.
Kasar Turkiyya tace kungiyar na da rassa a kasashen Duniya da yawa.
Jakadan kasar a Najeriya, Mehmet Poroy ne ya bayyana hakan a daren ranar Talata wajan bikin tunawa da ranar ‘yancin kasar Turkiyya.
Yanzu haka dai a Najeriya akwai kungiyoyin dake ikirarin Jihadi irin su B0k0 Hàràm da ÌŚWÀP da sauransu.