
Rahotanni daga jihar Kogi na cewa malamin jami’ar jihar, Dr Olabode Abimbola Ibikunle ya rasu bayan da ya shiga dakin otal da dalibarsa.
Tuni dai aka kai gawarsa Mutuware sannan ita kuma dalibar aka kamata ana bincike kan lamarin.
An jima ana samun irin wannan matsala da malamai ke neman dalibansu mata dan su taimaka musu su ci jarabawa.