Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Za’a shigo da Albasa me yawa daga kasar Nijar wadda ake tsamanin zata sa farashin Albasa ya karye a Najeriya

Rahotanni na cewa, ‘yan Najeriya zasu iya samun saukin farashin Albasa saboda za’a shigo da Albasar daga kasar Nijar.

Farashin Albasa ya tashi sosai a Najeriya inda aka rika sayar da babban buhunta akan Naira N26, 000 wanda a baya ake sayarwa akan Naira 18,000.

Hakanan karamin buhun Albasar an rika sayar dashi akan Naira N19, 000 wanda a baya ana sayar dashi ne akan Naira N19, 000.

Tashin farasin Albasar ya samo Asali ne daga matsalar tsaro da sauyin yanayi da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wakar Rayya data jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *