
An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa
Gwamnatin Tarayya ta fara aikin gina tashar wutar lantarki (solar mini-grid) wanda darajarsa ta kai Naira biliyan 10 domin samar da wadataccciyar wutar lantarki ga fadar shugaban ƙasa da ke Asokoro.
Menene ra’ayinku ?