
Sheik Gadon kaya ya gargadi mata masu daukar hotuna suna dorawa akan kafafen sada zumunta.
Malam yace mace ko matar aurece ko Budurwa Haramun ne dora kwalloyarta a kafafen sada zumunta inda yace masu yin hakan su tanadi abinda zasu gayawa mala’iku a kabari.