
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa yana nan kan bakansa na cewa, Allah na yafe hakki ko da me hakkin bai yafe ba.
Yace malamai na tsoratarwa ne kawai da suke cewa ba’a yafewa.
Yace kuma yana da hujjoji akan hakan.