Friday, July 17
Shadow

Bidiyo: Mutumin da ya yi ta fadar kalamai marasa dadi akan Buhari bayan rashinsa, ya fito ya bada hakuri yace bai san an masa Bidiyo ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan dattijon ya rika tsinewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa.

An ga Bidiyon sa yana cewa Allah ya tsinewa Buhari.

Saidai bayan da bidiyon ya yadu sosai.

An sake ganinsa ya fito yana bayar da hakuri.

Inda kuma yawa shugaba Buhari Addu’ar Allah ya jikansa.

Karanta Wannan  A binciken da take yiwa tsohon Ministan shari'a Abubakar Malami, EFCC tace ta gano Malamin ya saiwa 'ya'yansa gidajen Sama da Naira Biliyan 4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *