YANZU-YANZU: A’in Ja’afaru Ta Zama Jakadiyar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll Ya Naɗa Hajia Aisha Ja’afaru Fagge, Wadda Aka Fi Sani Da A’in Ja’afaru Fagge, Sarautar Jakadiyar Sarkin Kano.
Wane fata zaku yi mata?