
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zaben shekarar 2027 ba.
El-Rufai ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a tasher Arise TV inda yace idan Tinubu ya zo na 3 to ya godewa Allah.
El-Rufai yace yayi iya lissafinsa bai ga ta yanda za’a yi Tinubu ya ci zaben shekarar 2027 ba.