
Rahotanni nata yawo cewa, tsohon shugaban jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bashi da Lafiya.
Rahotannin na kara da cewa, wai an garzaya dashi Asibiti a Landan.
Saidai daya daga cikin ‘ya’yansa ya fito ya karyata wannan ikirarin inda yace mahaifinsu na nan lafiyarsa qalau, kamar yanda muka ji daga wata majiya.