
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da labarin Gwamna Dikko Radda yayi hatsãriɲ mota amma komi da sauƙi yanzu haka yana samun kulawa daga kwararru
Awata sanarwa da sakataren yada labaran Gwamnan Ibrahim Kaula Muhammad ya fitar ya ce “yanzu haka kwararrun likitoci na kula da lafiyar Gwamnan a wani kebantacce waje, amma komi da sauki” inji shi.