
Wani mutum dake aiki a gidan gona, ya yiwa me gidansa satar awaki biyu da kaji biyu.
Saidai abin mamaki shine ya tsere garin Mombasa sai ya rika kukan awaki da carar kaji.
Da yawa dai sun yi amannar cewa, Asiri me gonar ya masa.
Mutumin dai da kanshi ya kai kanshi ofishin ‘yansanda.
Sunan wanda yayi satar Baraka Joseph kuma dan ahekaru 16 ne.
Abin ya baiwa mutane mamaki sosai.