
Kamfanin simintin BUA ya samu karuwar kaso 90.5 na ribarsa a shekarar 2024 data kai Naira Biliyan 877, a shekarar 2023, kamfanin ribar Naira Biliyan 460 ya samu.
Shugaban kamfanin, Dr Abdul Samad Rabiu ne ya bayyana hakan a wajan babban taron Kamfanin da ya gudana a Abuja.
Yace sun samu wannan ribane duk da faduwar darajar Naira.