Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yanzu haka yana ganawa da Gwamnonin jam’iyyar APC a fadarsa dake Abuja.
Hakan na zuwane yayin da ake shirin yin babban taron jam’iyyar APC.