Saturday, November 8
Shadow

Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saka harajin kaso 15 kan Man fetur da Gas

Rahotanni daga fadar shugaban kasa na cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince ko ya saka hannu kan kudirin dokar saka Harajin kaso 15 cikin 100 akan man fetur da gas da ake shigowa dasu Najeriya.

Sakataren shugaban kasar, Damilotun Aderemi ne ya dauki takardar kudirin dokar inda ya kaiwa hukumomin da lamarin ya shafa dan a fara zartas da wannan doka.

Ana tsammanin wannan sabuwar dokar haraji zata kara farashin man fetur da akalla N0.99, kamar yanda The Cable ta ruwaito.

Karanta Wannan  KALLI HOTUNA YANZU-YANZU: Wani matashi a Bauchi ya hau kan karfen wayar Salula (Mast) ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takaran gwamnan Bauchi a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *