A yau ne aka rantsar da sabon shugaban jam’iyyar APC, Farfesa Nentawe Yilwatda inda kuma tuni har ya shiga Ofis.
Bayan da aka rantsar dashi an ga yanda magoya bayansa a Jos ke ta murna da shewar nasararsa.