Friday, July 17
Shadow

Bidiyo: Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow ya je gaisuwar Buhari Daura

Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow ya je gaisuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari Daura.

Adama Barrow da tawagarsa sun je kabarin Buhari inda suka masa addu’a neman Rahama a wajan Allah.

Hadimin tsohon shugaban kasar, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana haka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na kan ji Ba dadi idan naga Masu kudi na sayen motoci da jiragen sama na Miliyoyin Naira saboda da Kamfanoni suka bude da kudaden da Dukiyarsu ta habaka kuma sun samarwa mutane ayyukan yi>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *