Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Dansandan Najeriya ya koka da bashi Naira Miliyan 2.8 a matsayin kudin sallama bayan kammala aikin da ya shafe tsawon shekaru 35 yana yi, yace wannan rashin adalci be ba zai karbaba

Wani tsohon dansandan Najeriya da yayi ritaya aka bashi Naira Miliyan 2.8 a matsayin kudin Sallama yace ba zai karbaba.

A bidiyonsa da aka gani yana jawabi yace ya shafe shekaru 35 yana aiki amma a bashi Naira Miliyan 2.8 a matsayin kudin sallama, yace wannan cin fuska ne.

Yayi kira ga shugaban ‘yansanda da ya shiga lamarin.

Karanta Wannan  Wannan matar me suna Valentina Gomez 'yar kasar Amurka nason a haramta Addinin Musulunci a cikin kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *