
Sanata Abdul Ningi ya bayyana cewa bashin da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta aikewa da majalisar bukatar ciwoshi akwai matsala
Yace babu cikakkun bayanai karara da suka fadi yanda za’a kashe kudin bashin da suka kai Dala Biliyan $21 komai an yi shi a dukunkunene.
Saidai duk da wannan korafi na Sanata Ningi bai hana majalisar amincewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ciwo bshin ba.