
Wani matashi me suna Safwan Abba Tafida ya bayyana cewa, a Shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince.
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta dauki hankula sosai bayan da Hadiza Gabon ta yi hira da ita ta bayyana irin halin matsin da take ciki.
Matashin ya hada hotonsa dana Ummi Nuhu inda ya wallafa a shafinsa na Tiktok.