
Kuyi watsi da jam’iyyar ƙawance ta ADC – Wike ya roƙi ƴan Najeriya
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya roƙi ƴan Najeriya su yi watsi da jam’iyyar ƙawance ta ADC a yunƙurin ta na dunƙulewa domin yin takara a zaɓen 2027.
Ya ce wannan haɗin gwiwar ba shi da wani amfani domin PDP ce kaɗai jam’iyyar da za ta iya ƙalubalantar APC a zaɓen 2027
Me zaku ce?