
Tauraron fina-finan Hausa, Sahir Abdul ya bayyana cewa, Bashi da makudan kudaden da zai tallafawa da Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu amma yana da hanyar da zai bata tallafi.
Sahir yace zai tallafawa Ummi Nuhu da garin danwake da yake sayarwa sannan zai taimaka mata wajan sayar dashi.
Ya bayyana hakane a cikin Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok.