Sowore Ya Bankado Wani Makaken Otal Da Ganduje Ya Gina A Abuja.

Ga abinda Sowore ya ce “Ina sane da wani ƙaton otel da tsohon ɓarawon Kano wato Abdullahi Gandollar ya gina. Wannan otel kuwa yana da titin Ƙasa otel in take da Cibiyar Rundunar Sojojin Sama ta Nijeriya da ke Abuja (NAF), kuma girmansa ya kai ya gyara duk makarantu Kano, sai dai kuma ɓarayin NNPP ba su da wani bambanci. Babu wani sauran farfaganda da ya rage.