
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya, ta bayyana tabon da tace Dadironta ya bar mata a fuska na mari.
Murja ta bayyana haka inda take tsinewa rayuwar Bariki.
Murja dai tace sai ta rama wannan abu da dadiron nata ya mata.
Murja dai ta dauki hankula inda aka rika comment na ban mamaki.