
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta wallafa tallar Sabon Fim dinta a shafinta na sada zumunta a yau.
A yayin da masoya ke ci gaba da tayata murna da mata gaisuwa.
Wasu kuwa cewa suke Yayi wuri ace Rahama Sadau har ta gama jimamin rashin mahaifin nata.
Tuni dai Rahama Sadau ta sanar da yin Arba’in na mahaifin nata.

