
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya roki Allah yasa Muslim Muslim ya dore.
Ya bayyana hakane a yayin da yake kammala karatu a wani Bidiyonsa da aka ga yana ta yawo a kafafen sada zumunta.
Malam ya kuma yi kiran a rikawa shuwagabanni addu’a.