Tuesday, August 25
Shadow

Jam’iyyar su Atiku, ADC bata isa ta mana kwacen magoya bayan mu na APC dake Arewa ba>>Inji Ministan Tinubu

Ministan Sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana cewa, Da wahala Su Peter Obi da Atiku Abubakar su wa APC kwacen mabiyan da suke dasu a Arewa.

Yace da wuya ‘yan Adawar su yi wani katabus a zaben na shekarar 2027.

Keyamo yace har yanzu APC da Tinubu suna da magoya baya sosai a Arewa wanda hakan zai sa su samu nasara a zabe me zuwa.

Keyamo yace irin Mabiyan da APC ke dashi a Arewa su Atiku ba zasu iya kai labari ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mukan Shiga kasa mu yi Yaqi ba wai dan mu yi nasara ba, Kawai mukan jefa BoumaBoumai mu daidata rayuwar mutanen kasar mu kara gaba>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *