An hango matar tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara, A’ishatulhumaira a kasar Misra, Watau Egypt tana yawon shakatawa.
A Bidiyon data wallafa a shafinta na Instagram, an ji tana cewa, Habibi zo muje.